Labarai

Labarai

Jigawa ta samu gagarumin ci gaba a karatu da lissafi-PLANE

Jihar Jigawa na samun babban ci gaba a karatun makarantun firamare, musamman bangaren karatu da lissafi, kamar yadda sabon rahoton 2025 na shirin PLANE da gwamnatin Burtaniya ke daukar nauyi ya nuna. Shirin, wanda ya riga ya kai rabin aikinsa, ya tallafa wa jihar wajen karfafa tsarin ilimi, inda ya kai ga ɗaukar nauyin koyar […]

Labarai Wasanni

Xavi Alonso na fuskantar kalubale a Real Madrid na Spain

Makomar Xabi Alonso a Real Madrid na tangal-tangal, amma fitila za ta iya haska shi, bayan Champions League da zai fuskanci Manchester City ranar Laraba a Sifaniya. A karon farko da Celta ta je har gidan Real Madrid ta ci wasa a La Liga tun bayan 2006. Hakan ya sa Real ta ci gaba da […]

Babban Labari Labarai

Nijeriya Da Saudiyya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Tsaro Ta Shekaru 5

Nijeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniyar fahimtar juna ta shekaru biyar (MoU) don karfafa hadin gwiwar tsaro a tsakanin kasashen biyu. Yarjejeniyar, wacce aka sanar a ranar Talata a cikin wata sanarwa da Ahmed Dan Wudil, Mataimaki na Musamman kan Yada Labarai ga karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya fitar, ta bayyana […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000