Tawagar malaman addinin musulunci daga Najeriya sun ziyarci shugaban mulkin soja a Nijar
Malaman addinin musulunci daga Najeriya sun samu damar tattaunawa da shugabannin sojin Nijar. Biyo bayan sa-toka-sa-katsin da ke tsakanin Gwamnatin soji ta Nijarda Ƙungiyar Ecowas