Gwamnatin Tarayya Zata Biya Bashin Alawus Din Masu Yiwa Kasa Hidima NYSC
Kakar masu yi wa ƙasa hidima wato NYSC za ta yanke saƙa a Najeriya, bayan da gwamnatin ƙasar ta yi alkawarin biyan su cikon alawus mafi ƙaranci na watannin baya da ba a biya su ba. Ko da yake babu takamaiman ranar da za a fara biyan matasan masu yi wa ƙasa hidima, amma ministan […]