Labarai

Ba Masu Zanga-Zanga Muka Kama Ba- Babban Sufeton Yan sanda

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce jami’ansa ba masu zanga-zangar tsadar rayuwa suka kama ba a lokacin da aka gudanar da ita a watan Agusta.  Kayode Egbetokun ya ce, masu ƙoƙarin lalata dukiyoyin al’umma da na gwamnati sika kama ba masu zanga zanga-zanga ba. Babban Sufeton ya bayyana hakan ne yayin da […]

Read more

AMFANIN GWAIBA A JIKIN MUTUM

Masana kiwon lafiya da cimaka sun bayyana gwaiba a matsayin ɗan itacen dake da matukar tasiri wajen gyaran jiki ɗan Adam Gwaiba na da sinadarin gyara fata domin tana dauke da sinadaran bitamin A da B da kuma C. Wadannan sinadaran na taimakawa wajen magance matsalar fata. Masana sun ce cin gwaiba na sa fata […]

Read more