Labarai

Sanata Barau Ya Jajantawa Al’ummar Jigawa

Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, SP Barau Jibril Maliya ya jajantawa al’ummar Jigawa  bisa haɗarin tankar mai da ta yi sanadiyyar rasuwar mutane sama da 95 a Majiya dake ƙaramar hukumar Taura a Jihar Jigawa. Kakakin rundunar yan sandan Jihar, DSP Shaidue Adam ya tabbatar da faruwar lamarin, inda mutane sama da 95 suka rasu, […]

Read more

Amfanin Kankana Ga Llafiyar Dan Adam

Masana kiwon lafiya a fannin ingantacen abinci wato dietians ko nutritions sun tabbatar da cewa kankana nada muhimmci ga lafiyar Mutum. Da yawan mutane kan sha kankaka domin zaƙin da Allah ya yi mata ba tare da sanin alfanun da take da shi ba ga lafiya. Kankana wata aba ce mai ɗauke da ruwa mai […]

Read more

Ya Kamata A Cire Rigar Kariya Ga Shugabanni-Sheikh Pantami

Fitaccen Malamin addinin musulunci kuma tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi kira da ya kamata a cire tsarin ba wa shugabanni rigar kariya bayan sun kammala wa’adin Mulki. Sheikh Pantami ya faɗi hakan ne ya a jiya Lahadi yayin taron shekara shekara da cibiyar Musulmi ta The Muslim Congress (TMC) […]

Read more