Najeriya Bata Ci Wasa Ko 1 Ba A Gasar Olympics
Ƴan wasannin ƙasa Najeriya da suka shiga wasanni 12 a gasar ta Olympic da ke gudana a birnin Paris na ƙasar Faransa, ba su yi nasarar lashe wata lambar yabo ba.
Ƴan wasannin ƙasa Najeriya da suka shiga wasanni 12 a gasar ta Olympic da ke gudana a birnin Paris na ƙasar Faransa, ba su yi nasarar lashe wata lambar yabo ba.
Reno ya ce, da ‘yan Arewa ba su ga dama ba, da babu yadda Tinubu zai yi ya zama shugaban Najeriya.
Jirgin Ruwa ya yi ajalin mutane 5 a garin Nahuche Karamar Hukumar Taura Jihar Jigawa.
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na da niyyar kawowa al’umma sauki a halin kuncin da suke ciki. Sai dai yace akwai mutanen da ke kawo musu cikas wajen wannan kokari. Shetttima ya bayyana hakan ne a jiya Alhamis lokacin da yake ganawa da yan jarida a birnin […]
Daga Muazu Hardawa Edita jàridar Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haifar da ambaliyar ruwa wacce ta share babbar gadar garin Buskuri da ke karamar hukumar Katagum a Jihar Bauchi. Ambaliyar ta jefa dubban mutane da gonakin su da gidaje cikin gagarumar asarar da bata misaltuwa. Buskuri gari ne mai nisan kilomita 15 daga […]
Rahotanni daga hedikwatar Kungiyar kwadago ta Najeriya ta NLC na cewa gungun jami’an tsaro dauke da tarin makamai sun yi wa hedikwatarta da ke Abuja, kawanya.
Babban Kwamandan Runduna ta daya ta Sojojin Nijeriya, Manjo-Janar MLD Saraso ya kai ziyarar jaje gidansu wani matashi da ake zargin wani jami’insu da kashewa a Zaria jihar Kaduna.
‘Yan Sanda sun kama ɗan fashin ne da safiyar Talata.
Iyayen mai awara da saurayinta ya zubawa tafasasshen man gyaɗa na neman agaji domin yi mata magani
Shugaba Tinubu ya yi kira ga matasa da su daina daga tutar kasar Rasha yayin zanga-zangar tsadar rayuwa da matsin tattalin arziki a Najeriya.