Bam Ya Tashi Da Manomi A Neja
Wani abu da ake zargin bam ne ya tashi da wani manomi mai suna Isyaku Gambo, a kusa da garin Bassa, da ke Ƙaramar Hukumar Shiroro ta Jihar Neja.
Wani abu da ake zargin bam ne ya tashi da wani manomi mai suna Isyaku Gambo, a kusa da garin Bassa, da ke Ƙaramar Hukumar Shiroro ta Jihar Neja.
Da sunan Allah Mabuwayi, tsira da amincin Sa, su tabbata ga manzon rahama, da iyalan sa, da sahabban sa, da masu koyi da su har zuwa ranar sakamako. Bayan haka, muqalar mu a yau tana dubi ne akan mulkin siyasa, wanda ake kira da sunan dimokradiyya. A yau muna cikin shekara ta ashirin da biyar […]
Mai Martaba Sarkin Hausawan Owerri jihar Imo kuma Sakataren Majalisar Sarakunan Hausawa a jihohin kudu maso kudancin Najeriya Alhaji Auwal Baba Sa’idu Sulaiman ya bayyana abin da su ke yi wa al’umar Hausawa da ke yankin
Wasu bama-bamai guda biyu sun tashi a wasu wurare a gundumar Dansadau da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji sun hallaka jimillar ‘yan ta’adda 8,034, sun kama wasu da ake zargi 11,623 yayin da kuma suka kuɓutar da mutane 6,376 da aka yi garkuwa da su daga watan Janairu zuwa Disamba 2024.
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Amnesty International ta ce aƙalla fararen hula dubu 10 ne suka rasa ransu a hannun jami’an sojojin Najeriya, tun bayan ɓarkewar yaƙin Boko Haram a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar. Amnesty International ta bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da ta kira ranar Alhamis a Maiduguri, babban birnin […]
Wata sabuwar doka ta sake fitowa a gasar kwallon kafa da za ce bakuwa kuma wadda ba taba ganinta ba. Wannan sabuwar doka kuwa za ta karawa alkalan wasa karfin iko a kan kungiyoyin kwalkon kafan da suke yiwa alkalancin wasan domin kuwa sai abin da yaga dama zai yanke. Sabuwar dokar ita ce dukkanin […]
Allah Ya yi wa fitaccen mawaƙin Hausa El’Muaz Birniwa rasuwa a ranar Laraba da yamma sakamakon bugun zuciya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce kungiyar ‘yan ta’addar Lakurawa ne suka tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu na gundumar Dansadau a karamar hukumar Maru.
Tun bayan da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta shiga rikicin rashin nasara a ‘yan makonnin nan musamman a gasar Laliga masana suka fara nazari da bayyana kamanceceniya. Kamanceceniyar kuwa a tsakanin tsohon mai horas da kungiyar wato Xavi da kuma mai horas wa na yanzu Hansi Flick. Barcelona dai ana ganin a farkon kakar […]