Labarai

Gwamnatin Kano Ta Mayar Wa Jami’ar Yusuf Maitama Tsohon Sunanta

Majalisar Zartaswar jihar ce, ta ɗauki wannan matakin bayan wani taro da  Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a ranar Juma’a. Ana iya tuna cewa, a watan Yulin 2017 tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sauya sunan jami’ar zuwa Yusuf Maitama Sule University, domin karrama marigayi Ɗan Masanin Kano, Yusuf Maitama Sule “Saboda irin […]

Read more

Ba Don Ni Ba Da Abacha Ya Kashe Obasanjo — Gowon

Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Yakubu Gowon, ya bayyana yadda ya haƙurƙurtar da marigayi Janar Sani Abacha a kan kada ya kashe takwaransa, Olusegun Obasanjo da aka yi zargi da kitsa juyin mulki a shekarar 1995. Gowon ya bayyana hakan ne wani biki na maraba da gabatowar shagulgulan Kirsimeti wanda Gwamnatin Jihar Filato ta shirya.Gowon wanda […]

Read more

Hukumar NNPC Da Matsalar Makamashi A Najeriya

Da sunan Allah mai girma, tsira da amincin Sa su tabbata ga farin jakada da iyalin sa, da sahabban sa da wadanda suka bisu da kyautatatawa har zuwa ranar lahira.  Bayan haka, a yau bayanin mu zai kalli hukumar haqowa, tacewa da sayar da man fetur ta kasa, wato NNPC. Sanin kowa ne cewa wannan […]

Read more

An Kama Yahaya Bello

Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da kuɗaɗe a lokacin gwamnatinsa. Jami’an EFCC sun bayyana cewa suna  yi masa tambayoyi dangane da zarge-zargen da ake masa. Sai dai wasu rahotanni na cewa Yahaya Bello ya je ofishin EFCC ɗin ne […]

Read more