Kano: Ra’ayin al’umma game da rabon naman layya
A yayin da ake cigaba da gudanar da ibadar layya kamar yadda yake a bisa al’ada ta babbar Sallah, rabon naman layya a matsayin sadaƙa a tsakanin al’umma ba sabon abu ba ne idan aka yi la’akari da koyarwa ta addinin Musulunci. Sai dai wannan sallah ta gamu da yanayi na tsadar kayayyaki da kuma […]