Gwamnatin tarayya ta haramta wa ƙananan yara mata shiga otel

Ministar Mata da Cigaban Al’Umma, Uju Kennedy-Ohanenye, ta ce gwamnatin tarayya ta haramta wa yara mata shiga kowanne irin otel a faɗin ƙasar nan.

Ministar ta bayyana hakan a Abuja yayin bikin yaye ɗalibai da suka ci gajiyar shirin da aka yi wa take da ‘Unlock training programme’ wanda mataimkiya ta musamman ga shugaban ƙasa kan sana’o’i da ilimin kasuwanci, Madam Abiola Arogundade.

Ministan ta ce wannan doka za ta fara aiki ne daga ranar 20 ga watan Yinin shekarar da muke ciki.

Post masu alaƙa

JIGAWA: ‘Yan siyasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben 2027

Yan sanda sun kama mutane 79 tare da kwato kwayoyi da makamai a bikin Takutaha a Kano.

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.