Labarai

Na fi shugaba Tinubu saka kaya masu tsada, tun da na hadu da shi agogonsa daya yake amfani da shi.” – Kashim Shettima.

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaba Tinubu mutun ne mai tawali’u da ƙanƙan da kai kuma bai yarda da al’mubazzaranci ba. A cewar wata majiya, Shettima ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a wani taron ƙaddamar da littafi a Abuja. Ya ƙara da cewa gidansa na Maiduguri ya fi gidan Tinubu na […]

Read more

Ruwa Ya Karya Gada A Yankin Katagum

Daga Muazu Hardawa Edita jàridar Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haifar da ambaliyar ruwa wacce ta share babbar gadar garin Buskuri da ke karamar hukumar Katagum a Jihar Bauchi.  Ambaliyar ta jefa dubban mutane da gonakin su da gidaje  cikin gagarumar asarar da bata misaltuwa. Buskuri gari ne mai nisan kilomita 15 daga […]

Read more