Gwamnatin Gombe, za ta mayar da dukkan burtalan jihar karkashin kulawarta
Gwamnatin ta ce ta kafa wani kwamiti da ya kunshi shugabannin manoma da makiyaya da sarakunan gargajiya da masana muhalli da sauran su, domin duba wannan shirin.
Gwamnatin ta ce ta kafa wani kwamiti da ya kunshi shugabannin manoma da makiyaya da sarakunan gargajiya da masana muhalli da sauran su, domin duba wannan shirin.
Tsohon mataimakin shugaban jam’iyar APC na ƙasa shiyyar arewa maso yamma Dokta Salihu Lukman, ya ƙara jaddada cewa take-taken neman ɗora tsohon gwamnan Kano Abdullahi Ganduje
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa, ta bayyana damuwarta kan rigingimun da ake samu a jihohin Bayelsa da Kogi da jihar Imo gabanin zaɓen gwamnonin jihohin da ke tafe cikin watan Nuwamba.
A gobe Lahadi shugabannin Yammacin Afrika za su gudanar da wani taron gaggawa don tattaunawa kan juyin mulki da aka yi a Jamhuriyar Nijar a ranar Laraba.
Rasha na son kammala samar da jiragen yaƙi masu saukar ungulu na Mi-35 guda goma sha biyu ga Najeriya, kamar yadda wani jami’i ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar, Rian,
Likitocin asibitocin gwamnatin tarayyar ƙasar nan sun fara yajin aikin sai baba ta gani bisa zargin gwamnati da gazawa wajan magance matsalolinsu.
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce masarautar kano ta damu da yawan samun karuwar matasa da yan mata masu shan miyagun kwayoyi da ake samu a jihar Kano.
Kwamishinan ƴan sandan jahar Kano CP Muhammad Usaini Gumel ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan masu amfani da rashin lafiyar A.A. Rufa’i wajen tunzura da yaɗa shi a safukan sada zumunta.
Mutanen sun mutu ne a lardunan Bejala da Bouria da ke kan tsaunuka, inda masu kashe gobara sama da 7,000 ke can suna ƙoƙarin shawo kan wutar.
A sanarwar, ministan kasuwancin na kasar Alkache Alhada ya bukaci jami’an ma’aikatarsa da na hukumar hana fasa-kwauri da jami’an tsaro da su kama sannan su hukunta duk wanda suka kama da laifin fitar da wadannan kayayyaki.