Farashin litar man fetur ya karu daga 539 zuwa 617
Farashin Litar Man Fetur ya karu zuwa Naira 617 kamar yadda rahotanni suka bayyana a babban birnin tarayya, Abuja.
Farashin Litar Man Fetur ya karu zuwa Naira 617 kamar yadda rahotanni suka bayyana a babban birnin tarayya, Abuja.
Wasu lauyoyi 60 sun garzaya kotu domin shigar da kara na kin sakin Emefiele
Hukumar ƴan sandan Najeriya ta musanta labarin da ke cewa ta janye jami’anta waɗanda ke aikin kare wasu tsofaffin jami’an gwamnati.
Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi ya sanar da cewa ranar Laraba ita ce ɗaya ga watan Muharram, abin da ke alamta shiga sabon watan Musulunci.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya jagoranci taron majalisar zartarwa na jihar a jiya Litinin, Inda a yayin taron aka rantsar da sabbin kwamishinoni guda 3
Ana ci gaba da luguden wuta a biranen Khartoum da ma yankin yammacin Dafur a cewar shaidun gani da ido, duk da yunkurin kawo karshen rikicin da kasashen duniya ke yi.
Ya yi gargadin ne a jawabin da ya gabatar a wurin taron shugabannin Afirka da aka yi a Nairobi babban birnin Kenya ranar Lahadi.
Ƴan Majalisar wakilan Najeriya sun fara mayar da martani dangane da sukar da ake musu ta warewa kansu Naira biliyan 70 daga cikin Naira biliyan 500 da suka amince wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu
Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce amfani da karfin soji kadai ba zai magance matsalar ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ba
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shawarci, gwamna Abba Kabir Yusuf, bisa sukar shirin N500bn na tallafin Shugaba Tinubu domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.