Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, Ya Umarci Al’umma da Su Fara Duban Watan Babbar Sallah
Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya umarci Musulmai a faɗin Najeriya da su fara duban watan Zul-Hijja na shekrar 1444 ta hijira daga yau Lahadi.