Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Sake Wasu Sabbin Naɗe-naɗe Guda 5
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗa wasu ƙarin mutane biyar mukamai daban-daban. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da Sakataren yada labaran gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanya wa hannu