Yau Ce Ranar Tunawa da Tsabtar Wuraren Ayyuka Ga Ma’aikata Ta Duniya
A ranar 28 ga watan Yunin shekarar 2022 a taron Ƙoli Na Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa da Ƙasa ne aka yanke shawarar tabbatar da wani ƙuduri na samar da tsaftataccen Yanayin Wurin Aiki a matsayin