Gwamnatin Kano Ta Naɗa, Jega, Shugaban Jami’ar Sa’adatu Rimi
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da nada tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Farfesa Muhammad Attahiru Jega a matsayin uba ga sabuwar Jami’ar nazarin koyar da aikin malinta ta Kano.
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da nada tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Farfesa Muhammad Attahiru Jega a matsayin uba ga sabuwar Jami’ar nazarin koyar da aikin malinta ta Kano.
Alkaluman wadanda guguwa ta kashe a Amurka ya karu zuwa mutum 29 dai dai lokacin da kakkarfar iskar ke ci gaba da tunkara wasu sassan kasar bayan tafka barna a yankunan kudanci da gabashin kasar.
Shugabannin Kungiyoyin NLC da TUC sun nuna ba za su goyi bayan karin farashin man fetur ba Ma’aikatan Najeriya sun ba Bola Tinubu shawara cewa gwamnatinsa ta gyara matatun danyen mai ‘Yan kwadago
Wata cibiyar Tattara zakka da sadaƙa da ke Abuja da aka fi sani da NASFAT ta yi nasarar tattara kuɗi har naira miliyan casa’in a cikin shekaru huɗu.
Jami’ar dai mallakin wani malamin addinin Kirista mai suna Bishop David Oyedepo, mamallakin Majami’a ta Living Faith Church,
Kungiyar Likitocin Zuciya da Huhu ta Ƙasa (ACTSON) ta ce sama da mutane 80,000 ne suke bukatar a yi musu aiki sakamakon kamuwa da ciwon zuciya kowacce shekara a fadin Najeriya.
Gwamnonin Jihohi 36 na Tarayyar Nijeriya za su gana da dukkan hukumomin tattalin arziki da masu samar da kudade na kasar nan, da nufin kawar da matsalolin da suka dabaibaye tsaron jihohinsu
Shugaban Hukumar Kashe Gobara ta ƙasa, Jaji Olola Abdulganiyu, ya kai ziyarar gani da ido domin jajantawa kan gobarar da ta cinye manyan kasuwanni biyu a Maiduguri, inda ya shawarci ‘yan kasuwan
Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi sauye-sauye na daga darajar wasu hakimansa da kuma nada wasu sababbin hakimai.
WAMISHINAN YADA LABARAI DA HARKOKIN CIKIN GIDA MUHAMMAD GARBA NE YA BAYYANA HAKA YAYI DA YAKE GANAWA DA MANEWA LABARAI JIM KADAN BAYA KAMMALA ZAMAN MAJALISAR ZARTARWA NA JAHAR .