Gwamnan Adamawa, Fintiri, Ya Bayyana Takararsa a Matsayin Mafi Wahala
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri na jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa takarar da ya yi da wasu mutane ne masu karfin fada-a-ji da ke Abuja, ba da Aishatu Binani ba.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri na jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa takarar da ya yi da wasu mutane ne masu karfin fada-a-ji da ke Abuja, ba da Aishatu Binani ba.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), a Jihar Kebbi, ta bayar da takardar shaidar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar, Nasir Idris da mataimakinsa Umar Abubakar da ‘yan majalisar dokokin jihar 10.
Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, ya ce cutar kansar baki da aka fi sani da kansar baka, na kashe mutane 764 a Najeriya duk shekara.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi Allah-wadai da kakkausar murya dangane da cin zarafin kwamishinanta, wanda aka yi masa tsirara, sakamakon
A wani ci gaba, Jaridar Dailytrust ta wallafa a shafinta cewa an kame mata wani ma’ikacinta, Ben Uwalaka, da ke bakin aiki a lokacin da yake ɗaukar hotunan yadda zanga-zangar
Yau Litinin ne ma’aikatan sufurin jiragen saman ƙasar nan suka fara yajin aikin kwanaki biyu, domin neman a kyautata musu yanayin aiki da kuma wasu kuɗaɗe da suke bin gwamnati.
Umar Haruna Doguwa wanda shi ne shugaban jam’iyyar a jihar Kano, ya ce “Akwai abubuwa da dama da suka faru waɗanda ba mu gamsu da su ba, waɗanda kamar an mayar da hannun agogo baya ne.
Hukumar zabe mai zamankata ta bayyana Alhassan Ado Doguwa a matsayin ɗan takarar da ya lashe zaɓen ɗan majalisar wakilai daga mazaɓar Doguwa da Tudun Wada
A jiya Juma’a ne ma’aikatan wannan gidan Radiyo da Talabijin na MUHASA TVR suka je ta’aziyya ga iyalan marigayi Hassan Mohammed Lamin a gidansu na Gandu da ke unguwar ƙoƙi a cikin ƙwaryar birnin Kano.
A yayin da ake shirin yin zaɓen cike gurbi a gobe Asabar a rumfuna 2,660 a faɗin ƙasar nan, Sufeto Janar na yan sanda, Usman Baba Alkali ya ba wa masu kaɗa ƙuri’a tabbacin kare lafiyarsu a rumfunan zabe.