Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Shugaban Kasa Ta ja hankalin Lauyoyin Peter Obi
A ci gaban da zaman kotun sauraren ƙararraki na zaɓen shugaban ƙasa, kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasar ta caccaki dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, kan rashin shirya wa karar da ya shigar na kalubalantar nasarar Shugaba Bola Tinubu