DSS ta kama Malami ‘kan zargin tallafa wa ta’addanci’
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta kama tsohon attoni janar kuma ministan shari’a, Abubakar Malami. Wata majiya mai tushe daga hukumar ta tabbatar da cewa DSS ɗin ta kama shi ne bisa zargin tallafa wa ta’addanci, bayan gano makamai da harsasai a gidansa da ke birnin Kebbi. Kazalika, BBC ta zanta da […]