Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa Alhaji Dr. Bature Abdul’aziz rasuwa
Allah ya yi wa ,fitaccen dan kasuwarnan, Alhaji Dr. Bature Abdulaziz ,rasuwa a yau asabar. Marigayi Dr. Bature , ya bayar da gudunmawa mai yawa a rayuwarsa, musamman a fannonin da suka shafi al’umma da ci gaban jama’a. Wannan rasuwa ta jefa iyalai, abokai da al’umma cikin jimami da alhini. Za a yi janazarsa gobe […]