Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa Alhaji Dr. Bature Abdul’aziz rasuwa

Allah ya yi wa ,fitaccen dan kasuwarnan, Alhaji Dr. Bature Abdulaziz ,rasuwa a yau asabar.

Marigayi Dr. Bature , ya bayar da gudunmawa mai yawa a rayuwarsa, musamman a fannonin da suka shafi al’umma da ci gaban jama’a.

Wannan rasuwa ta jefa iyalai, abokai da al’umma cikin jimami da alhini.

Za a yi janazarsa gobe Lahadi da karfe 10:00am na safe, a gidansa dake Yankaba a birnin Kano.
Muna addu’ar Allah ya gafarta masa amin.

Post masu alaƙa

CP Bakori ya umarci kwamandojin yan sanda su ƙara kaimi wajen yaki da laifuka a Kano.

Kano: Gini Ya Rufta Kan Mutane 16 Ciki Har Da Yara Shida

KACRAN: Babu wani babban rikicin manoma da makiyaya a Yobe