An yanka Ladanin masallaci a Kano
Wani matashi ya yi wa wani Ladani mai Mallam Zubairu Kasim dan shekaru 70 yankan rago a wani masallaci a unguwar Maraba Hotoro dake kano. Al’ummar unguwar sun shiga damuwa bayan matashin da ake zargi ya yanke maƙogwaron dattijon a lokacin kiran Sallar Asubahin ranar Litinin. An ruwaito cewa da misalin ƙarfe 5 na asuba, […]