EFCC Ta Tsare Tsohon Ministan Nijeriya AbubaKar Malami SAN
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC na ci gaba da tsare tsohon ministan shari’a kuma tsohon babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami (SAN), saboda zarginsa da hannu wajen tallafa wa ayyukan ta’addanci a ƙasar. Binciken ya kuma shafi zuba jarin da ake zargin ya kai kusan naira biliyan 10 a Jihar Kebbi, […]