Gwamnan Jihar Osun Adeleke Ya Koma Jam’iyyar Accord
Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya bayyana komawarsa Jam’iyyar Accord, inda ya ce a cikinta ne zai yi takarar neman wa’adin mulkinsa na biyu a zaɓen da za a yi a shekarar 2026. Gwamnan ya bayyana haka ne a wani taro da ya gudana a fadar gidan gwamnatin jihar, inda ya yi maraba da jagororin […]