Hukumar NOA da rundunar sojoji sun ƙudiri aniyar haɗa kan jama’a da kuma sanya kishin ƙasa.
Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA, ta jaddada aniyar ta na ci gaba da yin hadin gwiwa da rundunar sojin Nijeriya don karfafa hadin kai da kishin ƙasa. Shugaban hukumar NOA, Mallam Lenre Issa-Onilu, ne ya bayyana hakan lokacin da ya karbi baƙuncin babban hafsan soji da farar hula manjo janar Musa Awal, […]