Labarai

An ceto mutane 86 daga hannun ’yan ta’adda a Borno

Rundunar sojin Operation Hadin Kai (OPHK) da ke yaƙi da ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas ta sake samun nasara bayan ta ceto mutane 86 da kuma kama wasu mutum 29 da ake zargi da samar wa ’yan ta’adda kayayyaki a Jihar Borno. A cewar sanarwar da Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Laftanar Kanar […]

Read more

Sojoji Sun Hana Wike Shiga Wani Fili A Abuja

Wasu jami’an soji da aka jibge don kula da wani fili, sun hana ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, shiga wani fili da ake takaddama akansa. Wani faifen bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda ministan ya yi, musayar yawu da wani Soja, ta hanyar fadawa juna munanan kalamai da zagin […]

Read more

Sanata Jarigbe ya sauya sheka daga PDP zuwa APC

Sanata Jarigbe Agom Jarigbe, mai wakiltar Arewacin Jihar Kuros Riba, ya sauya sheka daga Jam’iyyar PDP zuwa APC. Sanatan ya bayyana sauyin shekarsa ne a wasiƙar da Mataimakin Shugaban Majalisar, Sanata Barau Jibrin ya karanta a zauren Majalisar ranar Talata. Sauyin shekar ta kara yawan mambobin APC a Majalisar Dattawa zuwa 77 NOA Ta Hada […]

Read more