Labarai

Sojojin Najeriya Sun Halaka Yan Fashin Daji A Zamfara

Rundunar sojan sama ta Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ‘yanfashi da dama waɗanda ba ta faɗi adadinsu ba a garin Tsafe na jihar Zamfara bayan wani hari ta sama. Mai magana da yawun rundunar,,Air Commodore Ehimen Ejodame, ya ce an kai hare-haren ne kan sansanin ‘yanfashi na Sauri ranar Juma’a bayan tattara bayanan […]

Read more

Ba Zanje Wajen Babban Taron PDP Ba- Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido ya ce ba ya goyon bayan babban taron jam’iyyarsu ta PDP, kuma ba zai je taron ba saboda nasarar da ya yi a ƙorafin da ya shigar gaban kotu na dakatar da taron. Lamido ya bayyana hakan ne jim kaɗan bayan kotun tarayya a Abuja ta umarci PDP ta dakatar […]

Read more

Yadda Babban Taron Jam’iyar PDP Ke Gudana A Oyo

Shugabanni da wakilai da magoya bayan babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP sun yi wa filin wasa na Lekan Salami tsinke domin halartar babban taronta na ƙasa. Ana gudanar da taron ne a birnin Ibadan na jihar Oyo da ke kudancin ƙasar, kuma jam’iyyar ce ke mulkin jihar ƙarƙashin Gwamna Seyi Makinde. “Duk wanda […]

Read more