An Kama 420kg Na Fatar Dabbar Pangolin A Kano- Hukumar Kwastam.
Hukumar kwastam ta Najeriya reshen Kano da jigawa, ta kama fatar dabbar Fangoli, wata dabba mai kama da Kada wadda in ta razana take dunƙulewa tamkar ƙwallo domin kare kai, mai nauyin kilogiram 420. Sun yi kammen ne a wani samame na haɗin gwiwa da jami’an leƙen asiri suka gudanar a wata unguwa da ke […]