Yan Sanda Sun Ceto Yaran Da Aka Yi Safararsu Daga Jihar Abia
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce jami’anta sun samu nasarar ceto yara 12 da aka yi safararsu a Jihar Abia tare da ƙwato makamai da alburusai da dama a Jihar Kogi. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafin sada zumuntarta na X. “A Jihar Abia, jami’anmu sun kama […]