Bam Ya Sake Tashi A Zamfara Cikin Sati Guda A Karo Na 3
Wasu bama-bamai guda biyu sun tashi a wasu wurare a gundumar Dansadau da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Wasu bama-bamai guda biyu sun tashi a wasu wurare a gundumar Dansadau da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji sun hallaka jimillar ‘yan ta’adda 8,034, sun kama wasu da ake zargi 11,623 yayin da kuma suka kuɓutar da mutane 6,376 da aka yi garkuwa da su daga watan Janairu zuwa Disamba 2024.
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Amnesty International ta ce aƙalla fararen hula dubu 10 ne suka rasa ransu a hannun jami’an sojojin Najeriya, tun bayan ɓarkewar yaƙin Boko Haram a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar. Amnesty International ta bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da ta kira ranar Alhamis a Maiduguri, babban birnin […]
Wata sabuwar doka ta sake fitowa a gasar kwallon kafa da za ce bakuwa kuma wadda ba taba ganinta ba. Wannan sabuwar doka kuwa za ta karawa alkalan wasa karfin iko a kan kungiyoyin kwalkon kafan da suke yiwa alkalancin wasan domin kuwa sai abin da yaga dama zai yanke. Sabuwar dokar ita ce dukkanin […]
Allah Ya yi wa fitaccen mawaƙin Hausa El’Muaz Birniwa rasuwa a ranar Laraba da yamma sakamakon bugun zuciya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce kungiyar ‘yan ta’addar Lakurawa ne suka tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu na gundumar Dansadau a karamar hukumar Maru.
Tun bayan da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta shiga rikicin rashin nasara a ‘yan makonnin nan musamman a gasar Laliga masana suka fara nazari da bayyana kamanceceniya. Kamanceceniyar kuwa a tsakanin tsohon mai horas da kungiyar wato Xavi da kuma mai horas wa na yanzu Hansi Flick. Barcelona dai ana ganin a farkon kakar […]
Majalisar Zartaswar jihar ce, ta ɗauki wannan matakin bayan wani taro da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a ranar Juma’a. Ana iya tuna cewa, a watan Yulin 2017 tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sauya sunan jami’ar zuwa Yusuf Maitama Sule University, domin karrama marigayi Ɗan Masanin Kano, Yusuf Maitama Sule “Saboda irin […]
Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Yakubu Gowon, ya bayyana yadda ya haƙurƙurtar da marigayi Janar Sani Abacha a kan kada ya kashe takwaransa, Olusegun Obasanjo da aka yi zargi da kitsa juyin mulki a shekarar 1995. Gowon ya bayyana hakan ne wani biki na maraba da gabatowar shagulgulan Kirsimeti wanda Gwamnatin Jihar Filato ta shirya.Gowon wanda […]
Na kan ji takaici sau da dama, in naga tarin shara bisa tsakiya ko gefen titi. Domin hakan na jawo cinkoson ababen hawa tare da jinkirtar da zirga-zirgar jama’a.