Gwamnatin Kano Za Ta Dasa Bishiyoyi Dubu 10 A Kowace Karamar Hukuma
Mataimakin gwamnan Kano Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ce gwamnatinsu za ta dasa bishiyoyi dubu 10 a kananan hukumomi 44 da ke fadin jihar.
Mataimakin gwamnan Kano Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ce gwamnatinsu za ta dasa bishiyoyi dubu 10 a kananan hukumomi 44 da ke fadin jihar.
Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina, sun lalata barasa da ƙwayoyi da ta ƙwace da kuɗinsu ya kai kimanin Naira miliyan 60 a Ƙaramar Hukumar Funtua da ke jihar Katsina. Dokta Aminu Usman Kwamandan Hisbah na jihar Katsina ne ya sanar da hakan ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN). Dokta Aminu ya ce, hukumar ta […]
An sace mahaifiyar Rarara ne a kauyen Kahutu da ke karamar Hukumar Danja da ke JIhar Katsina a karshen watan Yunin 2024
Majalisar Wakilan Najeriya ta buƙaci shugaba Tinubu ya dakatar da aiwatar da yarjejeniyar samao
Rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta ce an samu mummunan rikici tsakanin manoma da makiyaya a ƙaramar hukumar Birnin Kudu. An ce lamarin ya yi sanadin mutuwar mutum biyu da ƙona wasu gidaje uku. ‘Yan sandan sun ce sun kama mutum biyar da hannu a afkuwar rikicin, inda ake ci gaba da gudanar […]
An fara shirye-shiryen kirkiro jiha guda a Najeriya.
Mako guda bayan hukumar kula da gidajen yarin Najeriya ta bayyana cewa babu ɓullar cutar kwalara a cibiyoyinta da ke fadin kasar nan, kwamishinan lafiya na jihar Legas ya bayyana cewa an samu mutum 25 da suka kamu da kwalara a gidan yari na Kirkiri da ke jihar. Darakatan yada labarai na ma’aikatar lafiya ta […]
Gwamnatin jihar Borno ta dora alhakin harin kunar bakin wake da aka kai kan masu daurin aure a garin Gwoza kan mayakan Boko Haram. Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Borno, Usman Tar, ya shaida wa manema labarai cewa kungiyar masu tada kayar baya ta Boko Haram ce ta kai harin. Ya ce ‘yan ta’addar […]