Rundunar sojin Najeriya ta ƙaryata cewa jami’anta na sayen kayan sarki da kuɗinsu
Rundunar sojin Najeriya ta ƙaryata zargin da wani tsohon jami’inta Rotimi Olamilekan, ya yi na cewa sojojin ƙasar da kuɗin aljihunsu su ke sayen kayan sarki da sauran kayan aiki. Wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, ya nuna yadda tsohon soja da aka sallama daga aiki yake nuna damuwa kan halin da ya […]