An kama mai shekaru 74 da hodar iblis a filin jirgin saman Abuja
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), sun kama wani mutum mai shekaru 74 a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, bisa zargin yunƙurin safarar hodar iblis. An kama mutumin, mai suna Ikwuakalom Nwakoro Emeka ne, a ranar Asabar yayin da ake binciken fasinjoji kafin hawa jirgin […]