Dan Sandan Bogi Ne Yake Bayar Da Hannu A Kofar Dawanau: Yan Sandan Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama dan sandan Bogi mai suna, Nasiru Shitu dan shekaru 33 mazaunin unguwar Kofar Waika, bisa zarginsa da bayar da hannu akan titi sanye da kayan yan sanda suna cutar jama’a. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana ga hakan ta cikin […]