‘Yan takarar shugabancin Najeriya 3 na shirin samar da jam’iyya guda daya
Ƴan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyun PDP, da NNPP, da kuma Leba, wato Atiku Abubakar, da Rabiu Musa Kwankwaso, da Peter Obi sun fara tattaunawa kan yiwuwar haɗewa da manufar kafa babbar jam’iyya