489
Taron tattaunawa a lokacin buɗa baki kenan da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris, wanda ya yi da masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai wanda aka gudanar a nan Kano.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris.

Shugabar gidan rediyo da talabijn ta Muhasa, Haj. Aishatu Sule, a lokacin da ake gudanar da taron tattaunawar da ministan yaɗa labarai