Gwamnatin Najeriya za ta ciwo bashin dala miliyan ɗari biyar domin tallafa wa mata

Babban bankin Duniya ya amince da bukatar gwamnatin tarayya na cin bashin dala miliyan ɗari biyar, domin taimaka wa Najeriya a shirin tallafa wa mata.

Wannan shi ne bashi na biyu da bankin duniya ke amincewa da shi karkashin sabuwar gwamnati ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.

Post masu alaƙa

Za a miƙa ƴan Najeriya da ake zargi damfara zuwa Amurka

Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP 

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da damfarar mutane da cewa shi babban jami’in Dan sandan ne.