Sabon mashawarcin shugaban kasa kan tsaro, Nuhu Ribado, ya sha alwashin inganta tsaro

Mai Ba Wa Shugaban Ƙasa Shawara a Kan Harkar Tsaro, Mallam Nuhu Ribadu, ya yi alƙawarin zage damtse don cika burin da ‘yan Najeriya ke da shi da kuma tabbatar da tsaron ƙasar daga duk wani nau’in rashin tsaro.

Malam Nuhu Ribadu ya yi wannan jawabibn ne yayi wata ganawa a Abuja in da ya bayyana nau’ikan tsaron kamar ayyukan ta’addanci da ‘yan fashin daji da satar mutane don neman kuɗin fansa da sauransu.

Post masu alaƙa

Za a miƙa ƴan Najeriya da ake zargi damfara zuwa Amurka

Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP 

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da damfarar mutane da cewa shi babban jami’in Dan sandan ne.