Kano: Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Bayyana Yadda aka Damfari Maniyyatan Bana 190

Sabon Babban sakataren hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano lamin  Rabi’u Danbappa ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun Hajji 190 na bogi.

A lokacin da yake karbar jagorancin hukumar a hannun tsohon shugabanta, Muhammad Abba Danbatta , Lamin ya ce, ya  tarar an sayar da kujeru fiye da wadanda Hukumar Aikin Hajji a Kasa (NAHCON) ta ba jihar. Lamin yace a  Hukumar NAHCON ta b

Babban sakataren hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano lamin  Rabi’u Danbappa ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun Hajji 190 na bogi.

A lokacin da yake karbar jagorancin hukumar a hannun tsohon shugabanta, Muhammad Abba Danbatta , Lamin ya ce, ya  tarar an sayar da kujeru fiye da wadanda Hukumar Aikin Hajji a Kasa (NAHCON) ta ba jihar. Lamin yace a  Hukumar NAHCON ta b

Post masu alaƙa

Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Wata Mata Mai Shekaru 30 Da Katunan ATM 88

Abubuwa shida da suka sauya tun bayan zaɓen Najeriya na 2023

Kanawa mazauna Abuja sun gudanar da babban taro