Wata ƙungiya mai suna ‘Yan Dangwalen Jihar Kano, sun buƙaci majalisar dokokin jihar Kano, da ta dawo da Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sunusi na II, kan karagarsa tare da rushe sabbin masarautun da aka samar.
A ranar 3 ga watan Maris, 2020 ne, gwamnan Kano na wannan lokaci, gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ne ya sauƙe sarkin saboda dalilai na ƙin yin biyayya ga gwamnatin Kano.
GA ABOKIYAR AIKI, HUMAIRA TIJJANI ABDULƘADIR , DA CIGABAN RAHOTON DA TA HAƊA MANA: