Kwamishinan ‘yan sandan Kano zai ba da tukuicin dubu 300 domin kama wasu ‘yan daba

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sanya tukuicin naira dubu ɗari uku ga duk wanda ya ba wa hukumar bayani game da wasu ‘yan daba da take nema ruwa a jallo.

Wannan na zuwa ne a wani  ɓangare na cigaba da yaƙi da ayyukan daba da ƙwacen waya a jihar nan wanda kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano ya sha alwashin kawo ƙarshensa.

Post masu alaƙa

JIGAWA: ‘Yan siyasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben 2027

Yan sanda sun kama mutane 79 tare da kwato kwayoyi da makamai a bikin Takutaha a Kano.

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.