Ma’aikatan Muhasa Sun Sami Horo Na Musamman a Wani Mataki Na Fara Sashen Talabijin

A shirye-shiryen bude sashen talabijin na Muhasa baya ga sashen rediyo da tuni ya daɗe da fara aiki kan mita 92.3 a zangon FM, wasu daga cikin ma’aikatan wannan gida sun samu horo na musanman na sannin makamar aiki a bangaren talabijin.

Wannan wani mataki ne tabbatar da an samu ƙwarewa da kuma gabatar da ingantattun ayyuka ga al’ummar da ake yi dominsu.

Post masu alaƙa

Dan KAROTA da direba ya buge ya gudu Nasiru Abdullahi Mai Jihadi ya rasu ya bar mata 2 da ‘ya’ya 12.

An kama budurwa ‘yar shekara 15 kan safarar miyagun kwayoyi a Delta.

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci ga jama’ar kudu maso kudancin Najeriya.