Shugaba Tinubu ya aike wa majalisar dattawa da sunayen ministoci kashi na biyu

Shugaba Bola Tinubu ya mika jerin sunayen ministocinsa kashi na biyu ga majalisar dattawa.

Shugaban ya mika jerin sunayen ne ta hannun Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatan fadar sa a ranar Laraba.

Izuwa yanzu dai, majalisar ba kai ga bayyana adadin sunayen ke cikin wannan takarda ba kasancewar har yanzu shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio bai karanta ba.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.