Babban Labari
Labarai
Kalaman Ronaldo Bayan Jefa Kwallaye 923
Shahararre kuma tsohon ɗan wasan ƙungiyoyin ƙwallon kafa, Sporting CP da Manchester United da Real Madrid, da Juventus wato Cristiano Ronaldo ya yi wasu kalamai bayan ƙungiyarsa ta Al Nassr ta zazzaga kwallaye a gasar Saudi Pro League.


