Rahotanni daga Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano na cewa mamakon ruwan sama mai karfin gaske da iska sun janyo rushewar gidaje a garin Dogon Jeji.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Rahotanni daga Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano na cewa mamakon ruwan sama mai karfin gaske da iska sun janyo rushewar gidaje a garin Dogon Jeji.
Gwamnatin Najeriya ta ce sauyin yanayi da rashin bin ƙa’idar gine-gine da rashin gyara magunan ruwa ne suka haddasa mummunar ambaliyar da ta auku a garin Mokwa na jihar Neja. …
Alkaluman waɗanda ambaliyar ruwa ta kashe a jihar Neja ya kai mutum 110, a cewar hukumar ba da agajin gaggawa na jihar. Masu aikin ceto sun ce sun gano gawawwaki …
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ya haddasa ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu sassan ƙasar Saudiyya, lamarin da ya jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
Tun bayan faruwar ambaliyar ruwa da tayi sanadiyar rasuwar mutane aƙalla 95 tare da raba wasu da muhallan su, ana cigaba da aikin ceto a garin Valeancia dake ƙasar Sifaniya.
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kafa kwamitin da zai kasafta gudunmawar kuɗi da sauran kayan amfani da jihar ta samu da suka tasar ma tsabar kuɗi Naira Miliyan …
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da cewa ta yi nasarar yashe kogin Hadeja a tazarar da ta kai kilomita 60 tare da gina katangar kariya a tsawon kilomita 100 domin …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi