Masu garkuwa da mutane sun kashe shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ose ta jihar Ondo, Nelson Adepoyigi. Clement Kolapo Ojo, shugaban karamar hukumar Ose, ya tabbatar da mutuwar Adepoyigi …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi