APC

Uba Sani Yaro Na Ne A Siyasa Ba Aboki Ba – El-Rufi

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce Gwamnan Kaduna, Uba Sani bai abokinsa ba ne, kawai yaronsa ne na siyasa. El-Rufai ya bayyana haka ne a zantawarsa da tashar Channels, inda ya ƙara da cewa yanzu ba sa magana da gwamnan mai ci, “saboda duk wajen da na bari bayan na gama aikina, ba na […]

Read more

Mahaifiyar Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Ta Rasu

Mama Lydia Yilwatda, mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ta rasu. Mai magana da yawun jam’iyyar APC a Jihar Filato, Shittu Bamaiyi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Jos ranar Lahadi. A cewar Bamaiyi, Mama Lydia ta rasu ne da safiyar ranar Lahadi a Asibitin Koyarwa na […]

Read more

APC Ta Lashe Zaɓukan Cike Gurbi A jihar Kaduna

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe duka zaɓukan cike gurbi uku da aka gudanar a jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar, kamar yadda hukumar zaɓe ta Inec ta sanar. Sakamakon da aka gudanar a mazaɓar majalisar tarayya ta Chikun/Kajuru ya nuna cewa Felix Bagudu na APC ɗin ya samu ƙuri’a 34,580 kuma ya […]

Read more

APC ta buƙaci a soke zaɓen cike gurbi a Kano

Jam’iyyar APC ta buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), da ta soke zaɓen cike gurbi na Shanono/Bagwai da kuma na mazaɓar Ghari a Jihar Kano. Jam’iyyar ta buƙaci a soke zaɓen saboda ta zargi cewar an samu tashe-tashen hankula a yankunan da zaɓen ya gudana. A cikin wata sanarwa da kakakin jam’iyyar […]

Read more

Nentawe Yilwatda Ya Zama Sabon Shugaban APC

Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ya amince da nadin Farfesa Nentawe Yilwalda daga jihar Filato a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa. An cimma matsayar ne yayin taron kwamitin zartarwar na kasa da ya gudana a Abuja. Taron wanda ke gudana a fadar shugaban ƙasar, ya samu halartar Shugaba Bola Tinubu […]

Read more