Alh. Muhammad Babandede Ya Zama Jagora A Ƙungiyar Kafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa
Alhaji Babandede wanda gogaggen ma’aikaci ne ya samu muƙamin ex-officio a IBAN domin kawo cigaba a harkokin kafafen yaɗa labarai a Najeriya.
Alhaji Babandede wanda gogaggen ma’aikaci ne ya samu muƙamin ex-officio a IBAN domin kawo cigaba a harkokin kafafen yaɗa labarai a Najeriya.
Gidauniyar da ke tallafawa marayu, zawarawa da masu ƙaramin ƙarfi ta SURE4U ta biyawa yara 27 Kuɗin makaranta sama da Nair Miliyan ɗaya da rabi na shekara guda a Cibiyar Nazarin Harshen Larabci Da Darussan Addinin Musulunci (CAIS) da ke a Abuja.
A ranar Talata 7 ga watan Nuwamban shekarar 2023 aka yi jana’izar mai girma Magajin Rafin Hadejia, Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki, mahaifi ga Muhammad Babandede, tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta ƙasa
Allah Ya yi wa Magajin Rafin Hadejia Alhaji Mohammadu Babandede Sarkiki rasuwa, wanda mahaifi ne ga mai MUHASATVR Muhammad Babandede tsohon babban kwanturola na hukumar shigi da fici ta ƙasa.