Kisan DPO Rano: Yan Sanda Sun Gano Bindiga AK-47 Ta Bogi A Gidan Wanda Ake Zargi
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da gano bindiga kirar AK-47 ta bogi, a gidan daya daga cikin wadanda ake zargi da halaka baturen yan sandan Rano CSP Ali Baba. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook, inda ya ce an samu […]


